Labarai Na Musamman
Maniyyata 31 Sun Rasa Rayukansu A Kasar Saudiyya

Maniyyata 31 Sun Rasa Rayukansu A Kasar Saudiyya

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar saudiyya sun sanar da rasuwar maniyyata 31 daga cikin wadanda suka isa kasar domin gudanar da aikin hajjin bana.
14 Aug 2017, 23:46
An Yi Allah Wadai Da Harin Charlottesville / Gazawar Trump

An Yi Allah Wadai Da Harin Charlottesville / Gazawar Trump

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano wanda ya hada msuulmi da wadanda ba musulmi ba a garin Charlottesville na jahar Virginia a kasar Amurka...
13 Aug 2017, 22:13
Horo Ga Dalibai Musulmi Kiristoci Da Musulmi A Zimbabwe

Horo Ga Dalibai Musulmi Kiristoci Da Musulmi A Zimbabwe

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri na bayar da horo ga dalibai musulmi da kiristoci a kasar Zimbawe.
13 Aug 2017, 22:10
‘Yan sandan Isra’ila Sun Kaddamar Da Hari A kan Wani Masallaci A Yankin Aizariya

‘Yan sandan Isra’ila Sun Kaddamar Da Hari A kan Wani Masallaci A Yankin Aizariya

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kaddamar da farmakia kan masallaci Abu Hurairah a dake yankin Aizariya gabashin...
12 Aug 2017, 23:43
An Raba Littafi Mai Bayani Kan Aikin Hajji Ga Maniyyata Na Masar

An Raba Littafi Mai Bayani Kan Aikin Hajji Ga Maniyyata Na Masar

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar alhazan kasar Masar ta sanar da cewa, an buga tare da raba wani littafi wanda yake yin bayani da kuma hannunka mai sanda...
12 Aug 2017, 23:41
Taron Kara Wa Juna Sani A Kan Kur'ani A Masar

Taron Kara Wa Juna Sani A Kan Kur'ani A Masar

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani kan rubutun larabci a birnin Alkahira na kasar Masar.
11 Aug 2017, 23:40
An Hana Musulmi Tafiya Zuwa Hajji A Myanmar

An Hana Musulmi Tafiya Zuwa Hajji A Myanmar

Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun hana wasu daga cikin musulmin kasar Myanmar tafiya zuwa aikin haji.
10 Aug 2017, 23:59
Shirin Bayar Da Horo Kan Bankin Muslunci A Gambia

Shirin Bayar Da Horo Kan Bankin Muslunci A Gambia

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ayyukan bankin muslunci a kasar Gambia, wanda cibiyar kula da harkokin kudi da ayyukan...
09 Aug 2017, 21:03
Rumbun Hotuna