Ginin Masallaci Mai Tulluwa 99 A Australia
Angelo Candalepas shi ne wada ya tsara ginin masallaci mai tulluwa 99a birnin Sydney. A cikin watan Ramadan shekara mai kama ne ake sa ran za a bude wannan masallaci, wanda mutane ke tururuwa domin duba gininsa mai daukar hankali.