Bangaren siyasa, Dr. Rauhani a cikin wani sako da ya fitar dangane da abin da ya faru a haramin Makka ya bayyana cewa ko shakk abu ne mai sosa rai matuka kuma a shirye suke su taimaka ma wadanda suka samu rauni.
2015 Sep 12 , 21:49
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci ya yi shara da matsayin yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa a kan shirin Iran da cewa ya zama wajibi a bi hanyoyui na doka, ko an amince ko ba a mince ba dai ladar wadanda suka tattaunawar tana nan Insha Allah.
2015 Jul 19 , 23:46
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin juya hali ya gana da manyan jami’an gwamnati tare da yaba wa tawagar kasar da ta halarci tattaunawar nukiliya da kyakyawar niyya.
2015 Jul 15 , 23:58
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da daruruwan malamai, masu bincike da sauran jami'an jami'oin kasar Iran inda ya bayyana irin rawar da malamai za su iya takawa wajen koyarwa da kuma tarbiyyar al'umma ma'abociyar kokari da imani da ci gaba a matsayin wata rawa maras tamka don haka ya kirayi malaman da su nesanci shiga cikin wasu batutuwa na bayan fage.
2015 Jul 05 , 22:59
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a lokacin da yake ganawa da iyalan wadanda suka yi shada ya bayyana cewa wadanda suke ta kokarin kambama Amurka da kuma bakar fuskarta su san cewa suna hainci ne ga al’ummmar kasa.
2015 Jun 28 , 22:38
Bangaren siyasa, cibiyar kusanto da mazhabobin muslunci ta duniya ta fitar da bayani da a cikinsa ta yi Allawadai da harin ta’addancin da aka kai kan masallacin Iamm Sadiq (AS) a kasar Kuwait.
2015 Jun 27 , 23:55
Bnagaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a ganawarsa da manyan jami’an gwamnatin kasa yay aba da yadda ake kokari wajen habbaka tattalin arzikin kasa da kuma yaba wa masu jagorantar tawagar Iran a tattaunawar da ake yi kan shirinta na nukiliya.
2015 Jun 25 , 23:57
Bangaren kasa da kasa, a lokacin da yake ganawa da firayi ministan kasar Iraki jagoran juyin juya halin muslunci ya bayyana cewa tsayin dakan da Iraki ke yia gaban yan taaddan shi ne babban sirrin tsaro a kasar da yankin gabas ta tsakiya.
2015 Jun 18 , 23:45
Bangaren siyasa, Jagoran juyin jya halin muslunci ya bayyana cewa Imam ya fayyace hakikanin hanya kuma dole ne a kauce ma duk abin da zai jawo rashin fahimtarsa domin kada a fada cikin kure.
2015 Jun 05 , 17:49
Bangaren siyasa, shugaban hukumar yada al’adu ta kasa ya bayyana cewa dukaknin ofisoshin jakdancin Iran a kasashe 82 sun yi kokari wajen isar da sakon jagora zuwa ga matasan yammacin turai.
2015 Jun 01 , 23:50
Bangaren siyasa, jagoran juyin jya halin muslunci ya bayyana cewa ko alama ba za su taba bari a duba ko daya daga cikin cibiyoyinsu na soji ba a kan batun tattaunawar da ke gudana kan batun nukiliya.
2015 May 21 , 23:56
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a ganawarsa da jami’an gwamnati da kuma jakadojin kasashen ketare ya bayyana hadarin da yanking abas ta tsakiya ke fsukanta ta hanyar aiwatar da bakar siyasar kasashen ketare da wasu ke yi.
2015 May 17 , 23:43