IQNA – Wani sabon tsari a Malaysia mai suna iTAQ zai yi amfani da fasahar wucin gadi don hanzarta aiwatar da tabbatar da daidaiton Alƙur'ani da aka buga.
IQNA - Kuma wanda ya dõgara ga Allah, to shi ne Ma'ishinsa. Lalle ne Allah Yanã cika nufinSa. Kuma Allah Yã sanya ma'auni ga kõwane abu.
Suratu Talaq Aya ta 3
IQNA - A safiyar yau Laraba 27 ga watan Nuwamba ne aka kammala gasar haddar kur’ani mai tsarki ta kasar Kyrgyzstan karo na uku da aka gudanar da bikin rufe gasar tare da karrama wadanda suka yi nasara a gasar.
IQNA - Kungiyar OIC ta yi kira ga bangarorin da ke rikici da juna a Sudan da su yi shawarwari da juna domin cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta a kasar.