Kamfanin dillancin labaran iqna, an gudanar da zaman taron tunawa da cikar shekaru talatin da rasuwar Imam Khomenei a birnin Moscow na kaar Rasha.
Bayanin ya ce a wajen Taron Hojjatol Islam Saber kbar Jiddi wakilin jagra akasar Rasha shi ne ya gabatar da jawabi kan matsayin Imam Khoeni (RA) a kuma darussan da suke cikin rayuwarsa.
Wasu daga cikin Iraniyawa mazauna kasar Rasha da ma musulm daga wasu kasashe da suke zaune a kasar sun halarci taron.