IQNA

Azumin Watan Ramadan A Kasar Syria

23:50 - May 23, 2020
Lambar Labari: 3484829
Tehran (IQNA) kasar Syria na daga cikin manyan kasashen musulmi da watan Ramadan yake da matsayi na musamman.

A kowace shekara al’ummar musulmi a kasar Syria suna da al’adu na musamman da suke yi, ta fuskar abinci da kayan zaki da kuma, kayata masallatai da wuraren ibada, da ciyar da marassa karfi a lokacin buda baki. Amma a bana sakamakon corona abubuwa da dam aba sa gudana kamar yadda aka saba.

3901022

 

 

 

 

captcha