IQNA

Tarukan Daren Arbaeen Na Imam Hussain (AS) A Karbala

15:28 - September 06, 2023
Lambar Labari: 3489768
Karbala (IQNA) miliyoyin masu ziyara suka tarua daren jiya a tsakanin hubbarorin Imam Hussain (AS) da Abul Fadl Abbas (AS) a Karbala.

A tarukan arbaeen da ake gudanarwa, a daren jiya miliyoyin masu ziyara suka tarua  daren jiya a tsakanin hubbarorin Imam Hussain (AS) da Abul Fadl Abbas (AS) a Karbala, domin gudanar da ayyukan ziyara a wadannan wurare masu alfarma.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

4167277

 

captcha