IQNA

Nuna goyon baya na duniya ga Gaza a jajibirin sabuwar shekara; Daga Falasdinu zuwa Maroko

14:36 - January 01, 2024
Lambar Labari: 3490403
IQNA - A ci gaba da goyon bayan da kasashen duniya ke yi wa Palastinu da ake zalunta, al'ummar kasashe daban-daban na duniya tun daga Afirka har zuwa Turai sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza a farkon sabuwar shekara da kuma shagulgulan bikin sabuwar shekara ta hanyar daga hannu Tutar Falastinu.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Hespers cewa, daruruwan mutane daga birnin Tangier na kasar Maroko ne suka taru a kan tituna domin nuna goyon bayansu ga al’ummar Gaza a jajibirin sabuwar shekara tare da bayyana goyon bayansu ga Falasdinu.

Wannan gungun 'yan kasar Moroko da suka bayyana a tsakiyar dandalin Tangier, a lokacin da suke shelanta hadin kai da al'ummar Gaza, suna daga tutocin Falasdinu, yayin da suke rike da alluna dauke da rubuce-rubucen nuna adawa da mamayewar gwamnatin sahyoniyawan a Gaza, sun bukaci kawo karshen yakin da ake yi a Gaza.​

همبستگی مراکش با غزه در شب سال نو

همبستگی جهانیان با غزه در شب سال نو؛ از فلسطین تا مراکش

تظاهرات در استانبول در شب سال نو

همبستگی جهانی با غزه در شب سال نو؛ از فلسطین تا مراکش + فیلم

شهروندان سوئیسی پرچم فلسطین را در مراسم سال نو تکان دادند

 

 

https://iqna.ir/fa/news/4191200

captcha