iqna

IQNA

baya-bayan
Tehran (IQNA) ‘yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun kashe sojojin jamhuriyar Nijar guda 4 tare da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3485786    Ranar Watsawa : 2021/04/05

Daga karshe dai bayan kwashe shekaru fiye da hudu Saudiyya na yaki a Yemen a yanzu ta amince ta shiga tattaunawa da ‘yan Huthi.
Lambar Labari: 3484229    Ranar Watsawa : 2019/11/06