iqna

IQNA

masu ziyara
Tehran (IQNA) Hukumar kula da kan iyaka ta kasar Iraki ta sanar da cewa sama da maziyarta na Iran miliyan biyu ne suka shiga kasar ta hanyar tsallaka kasa domin gudanar da bukukuwan Arbaeen.
Lambar Labari: 3487834    Ranar Watsawa : 2022/09/11

Tehran (IQNA) Garuruwa daban-daban na kasar Iraki musamman wuraren ibada na Najaf da Karbala sun aiwatar da tsare-tsare daban-daban na tarbar maniyyata bisa la'akari da yadda miliyoyin masu ziyara za su halarci taron Arba'in Hosseini na bana.
Lambar Labari: 3487792    Ranar Watsawa : 2022/09/03

Tehran (IQNA) A yayin da take jaddada nasarorin da aka samu a shirye-shiryen tsaro na musamman na Ashura na bana a biranen Bagadaza, Karbala, Najaf Ashraf, da Kazmin, hukumomin Iraki sun sanar da cewa: A shekaran jiya maziyarta miliyan shida ne suka halarci Ashura a Karbala, yayin da maziyarta miliyan biyu suka halarci hubbaren Kazimain da ke Kazimain.
Lambar Labari: 3487670    Ranar Watsawa : 2022/08/11

Tehran (IQNA) kwamitin kula da hubbaren Imam Hussain  ya sanar da cewa halartar maziyarta  Imam Husaini (a.s.) a Karbala domin  tarukan Tasu'a da Ashura ba a taba ganin irinsa ba tun daga shekara ta 2003.
Lambar Labari: 3487654    Ranar Watsawa : 2022/08/08

TEHRAN (IQNA) - Dubban masu ziyara a Iran da na kasashen ketare ne ke ziyara a birnin Mashhad a murnar haihuwar Imam Ridha (AS).
Lambar Labari: 3487408    Ranar Watsawa : 2022/06/11

Tehran (IQNA) - Haramin Sayyid Abbas (AS) da ke Karbala yana karbar bakuncin dubban masu ziyara . maniyyata a ranar Sallar Sha’aban.
Lambar Labari: 3487044    Ranar Watsawa : 2022/03/12

Tehran (IQNA) masu ziyara miliyan 5 suka halarci taron juyayin Ashura a birnin Karbala na kasar Iraki wanda ya gudana a jiya.
Lambar Labari: 3486222    Ranar Watsawa : 2021/08/20

Tehran (IQNA) an bude kofa ga masu gudanar da ayyukan ziyara a birnin Najaf na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486114    Ranar Watsawa : 2021/07/17

Tehran (IQNA) an dauki kwararan matakai na hana yada cutar corona a haramin Makka da Madina.
Lambar Labari: 3486075    Ranar Watsawa : 2021/07/04

Tehran (IQNA) an sake bude masallacin haramin Makka mai alfarma da masallacin manzon Allah (SAW) a Madina.
Lambar Labari: 3484591    Ranar Watsawa : 2020/03/06