iqna

IQNA

imam khomeni
Bangaren kasa da kasa, an buga wani littafi da ke bayyana mahangar Imam Khomeini (RA) da kuma Sheikh Ahmadu Bamba shugaban darikar Muridiyya Kan hakikanin tafarkin tsarkin ruhi.
Lambar Labari: 3482045    Ranar Watsawa : 2017/10/28

Bangaren kasa da kasa, an shirya wata gasar rubtu kan rayuwar Imam Khomeni (RA) a kasar Uganda wadda ofishin kula da harkokin al’adun muslunci ya shirya.
Lambar Labari: 3481680    Ranar Watsawa : 2017/07/08

Bangaren kasa da kasa, A yau ne al'ummar kasar Iran ke gudanar da bukukuwan cika shekaru 38 da samun nasarar juyin juya halin mulsunci a karkashin jagorancin marigayi Imam Khomenei, wanda ya yi sanadiyyar kawo karshen mulkin fir'aunanci da kama karya a kasar a karkashin masarautar kasar.
Lambar Labari: 3481218    Ranar Watsawa : 2017/02/10

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro da kuma bukin cika shekaru 38 da samun nasarar juyin jaya halin musulunci a kasar Iran a birnin Accra na kasar Ghana.
Lambar Labari: 3481208    Ranar Watsawa : 2017/02/07