iqna

IQNA

tsare-tsare
A yayin bikin Ranar Kimiyya ta Duniya;
Tehran (IQNA) An yi bikin 10 ga Nuwamba a matsayin "Ranar Kimiyya ta Duniya a Sabis na Zaman Lafiya da Ci Gaba"; Majalisar Dinkin Duniya da UNESCO ne suka sanya wa wannan buki suna domin jaddada muhimmancin rawar da kimiyya ke takawa a rayuwar yau da kullum da samar da ci gaba mai dorewa da zaman lafiya a duniya.
Lambar Labari: 3488152    Ranar Watsawa : 2022/11/10

Tehran (IQNA) daraktan cibiyar tsara manhajar karatu ta kasa a Sudan ya bukaci da a cire kur’ani daga cikin manhajar karatu a makarantun share fagen shiga firamare.
Lambar Labari: 3484775    Ranar Watsawa : 2020/05/08

Bangaren kasa da kasa, Asusun bayar da lamuni na duniya IMF ya amince da wasu daga cikin shawarwarin da bankin musulunci ya gabatar dangane da harkokin kudade a bankuna.
Lambar Labari: 3481262    Ranar Watsawa : 2017/02/25