IQNA

Sallar Eid al-Fitr a Masallacin Al-Aqsa tare da halartar dubban Falasdinawa

Sallar Eid al-Fitr a Masallacin Al-Aqsa tare da halartar dubban Falasdinawa

IQNA - Dubban Falasdinawa masu ibada, duk da tsauraran matakan tsaro da sojoji suka dauka da safe, Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa duk da matakan takurawa  da gwamnatin sahyoniyawan ta yi, sama da Palasdinawa dubu 60 ne suka gudanar da sallar Idi a masallacin Al-Aqsa.
17:03 , 2024 Apr 11
Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 30

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 30

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta karshe ta watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
16:47 , 2024 Apr 11
Wani makarancin Iran ya lashe gasar kur'ani mai tsarki ta

Wani makarancin Iran ya lashe gasar kur'ani mai tsarki ta "Mafaza" karo na 17

IQNA - Mustafa Hemat Ghasemi, wani makarancin kasar Iran, ya samu matsayi na daya a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 17 "Mafaza".
13:24 , 2024 Apr 11
An bukaci saka na'urar fadakarwar gaggawa kan aukuwar gobara a masallatan tarihi na Masar

An bukaci saka na'urar fadakarwar gaggawa kan aukuwar gobara a masallatan tarihi na Masar

IQNA - Wasu 'yan majalisar dokokin Masar sun sanar da wani shiri ga shugaban majalisar na sanya na'urar fadakarwar gaggawa kan gobara a ciikin gaggawa a masallatan tarihi na wannan ƙasa.
13:21 , 2024 Apr 11
Tozarta kur'ani mai tsarki a kasar Sweden

Tozarta kur'ani mai tsarki a kasar Sweden

IQNA - A ranar farko ta Sallar Idi, an kona kur’ani mai tsarki a gaban wani masallaci a birnin Stockholm na kasar Sweden.
12:22 , 2024 Apr 11
Marubuci Dan Libya ya rubuta kur'ani

Marubuci Dan Libya ya rubuta kur'ani

IQNA - Mawallafin littafin “Al-Sharf Aqira Ahmid” dan kasar Libya ya sanar da cewa, an kammala aikin tantance kur’ani mai tsarki da ya fara shekaru 4 da suka gabata.
12:16 , 2024 Apr 11
Gudanar da Sallar Eid al-Fitr a kasashe daban-daban na duniya

Gudanar da Sallar Eid al-Fitr a kasashe daban-daban na duniya

IQNA - A yau ne aka gudanar da bikin Sallar Eid al-Fitr bayan shafe tsawon wata guda ana gudanar da bukukuwan Sallah, tare da halartar dimbin al'ummar Musulmi a kasashe daban-daban na duniya.
22:37 , 2024 Apr 10
Sallar Eid al-Fitr a Masallacin Harami da Masallacin Annabi (SAW)

Sallar Eid al-Fitr a Masallacin Harami da Masallacin Annabi (SAW)

IQNA - An gudanar da Sallar Idin karamar Sallah a safiyar yau 22 ga watan Afrilu a Masallacin Harami da ke Makkah da kuma Masallacin Annabi da ke Madina.
22:16 , 2024 Apr 10
Martanin Ismail Haniyeh game da shahadar 'ya'yansa a harin bam din da yahudawan sahyoniya suka yi

Martanin Ismail Haniyeh game da shahadar 'ya'yansa a harin bam din da yahudawan sahyoniya suka yi

Dangane da shahadar 'ya'yansa 3 da wasu jikokinsa a harin bam din da yahudawan sahyuniya suka kai a Gaza,shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Isma'il Haniyeh ya ce: Jinin 'ya'yana ba ya fi na jinin al'umma kala kala. shahidan Gaza, domin duk ’ya’yana ne.
22:03 , 2024 Apr 10
Babban abin godiya ga al’umma shi ne ci gaba da kokarin da jami’ai suke yi na magance matsaloli

Babban abin godiya ga al’umma shi ne ci gaba da kokarin da jami’ai suke yi na magance matsaloli

IQNA - Jagoran juyin juya halin Musuluncin yayin da yake mai da martani mai ban mamaki da irin yadda al'ummar Iran suka yi tattakin ranar Kudus ta duniya ya jaddada cewa: Hakika godiya ga al'umma za ta tabbata tare da ci gaba da kokarin mahukunta na warware matsalolin da kuma ladabtar da wadannan kokarin.
21:43 , 2024 Apr 10
Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 29

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 29

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da tara ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.
23:47 , 2024 Apr 09
Tasiri da fa'idar azumi a cikin koyarwar Musulunci

Tasiri da fa'idar azumi a cikin koyarwar Musulunci

IQNA - Manzon Allah (SAW) a cikin jawabinsa yana cewa: "Ku yi azumi domin samun lafiya". A yau, ana gane azumi a matsayin hanyar magani ta likitoci.
22:37 , 2024 Apr 09
Yaya Sallar Eid al-Fitr take?

Yaya Sallar Eid al-Fitr take?

IQNA -Ramadan Mubarak, Eid al-Fitr da sauti mai dadi اللّهُمَّ أَهْلَ الْكِبْرِياءِ وَالْعَظَمَةِ
22:37 , 2024 Apr 09
Mu'ujizar Kur'ani game da koma bayan gwamnatin sahyoniya

Mu'ujizar Kur'ani game da koma bayan gwamnatin sahyoniya

IQNA - Wani malamin kur’ani, wanda ya gabatar da hujjojin mu’ujizar kur’ani mai lamba a cikin surori daban-daban, musamman surar Isra’i, ya bayyana halakar gwamnatin sahyoniyawan a matsayin wani abu tabbatacciya bisa ayoyin da ayoyin da su ma suka bayyana a yau.
18:58 , 2024 Apr 09
An gudanar da bukin buda baki na daliban kasashen duniya

An gudanar da bukin buda baki na daliban kasashen duniya

Jami'ar Ahlul-Baiti ta kasa da kasa ce ta dauki nauyin gudanar da bikin buda baki, wanda ya samu halartar dalibai daga kasashe daban-daban.
18:32 , 2024 Apr 09
7