IQNA - A wani mataki da ya dauka mai cike da cece-kuce, gwamnan jihar Texas ya bayar da umarnin hana aiwatar da tsarin shari’ar Musulunci a jihar, yana mai cewa an dauki matakin ne domin tabbatar da cikakken bin dokokin tarayya da na kananan hukumomi.
21:27 , 2025 Sep 14