iqna

IQNA

fadada
Makka (IQNA) Abdulrahman Al-Sadis, shugaban masallacin Al-Masjid al-Haram da Masjid al-Nabi, ya jaddada fadada da karfafa da'irar haddar kur'ani, musamman samar da hidima ga masu bukata ta musamman.
Lambar Labari: 3489801    Ranar Watsawa : 2023/09/12

Tehran (IQNA) Kafofin yada labaran kasar Saudiyya sun sanar da ci gaban shirin raya masallatan tarihi na kasar Saudiyya, daga ciki har da masallacin Annabi da na Quba.
Lambar Labari: 3488889    Ranar Watsawa : 2023/03/30

Fitattun mutane a cikin kur’ani  (30)
Bayan rasuwar ubansa Dawuda, Sulemanu ya zama annabi kuma sarkin Bani Isra'ila a lokaci guda kuma ya roƙi Allah ya azurta shi da gwamnatin da ba za ta kasance kamar wata ba. Allah ya karbi rokon Sulaiman kuma mulkinsa ba akan mutane kadai yake ba, har da iskoki da aljanu da shaidanu.
Lambar Labari: 3488689    Ranar Watsawa : 2023/02/19

Tehran (IQNA) Shugabannin kasashen duniya na ci gaba da taya Ebrahim Ra’isi murna akan nasarar da ya samu a zaben shugaban kasar Iran.
Lambar Labari: 3486030    Ranar Watsawa : 2021/06/20

Gwamnatocin kasashen Iran da Philipines suna gudanar da ayyukan hadin gwiwa a bangaren samar da abincin halal.
Lambar Labari: 3483422    Ranar Watsawa : 2019/03/04